Advertise

by Datti

Zaka iya tallata hajar ka a shafin mu na internet matukar kayan ka bai sabawa ka’ida ba.

KADAN DAGA CIKIN DALILAN DA ZAI SA KO BAMU TALLA

Daga zaran ka bamu talla mun dora a website ɗin mu kayan ka zai (gaining google presence) i.e idan aka searching wani Keyword da yake da alaka da kayan ka zai gwada result a Google.

Sannan muna da page views sama da 5000 a kowace rana.

Zaku iya tuntubar datti assalafiy a shafin shi na Facebook ko a adreshin email na admin@dattiassalafiy.com.

Mungode

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More